Posts

AHKAMUL JANA'IZ (Hukunce-hukuncen da suka shafi gawa)

WAJIBIN MARA LAFIYA 1.  Lallai mara lafiya ya yarda da hukuncin Allah, ya yi haƙuri da ƙaddarar da ta same shi, kuma ya kyautata zato ga Allah. 2. Ya kamata ya kasance tsakanin fata da tsoro, yana tsoron azabar Allah saboda zunubansa, kuma yana fatan rahamar ubangijinsa. 3. Duk inda cuta ya kai da tsanani, ba ya halatta (mutum) ya yi burin mutuwa, idan ya zama dole sai ya yi, to sai ya ce "Ya Allah ka raya ni idan rayuwa ta fi mun alheri, ka kashe ni idan mutuwa ta fi mun alheri". 4. Idan akwai haƙƙoƙin wasu a hannunsa, ya mayar da su ga masu su idan ya samu ikon hakan, idan bai samu ba sai ya yi wasiyya da hakan, saboda umarnin Annabi (SAW) a kan hakan. 5. Irin wannan wasiyyar ana so a gaggauta ta. 6. Wajibi ne ya yi wasiyya ga makusantansa wadanda ba su da gadonsa. 7. Ya halatta ya yi wasiyya da ƙimanin ɗaya bisa ukun dukiyarsa, ba ya halatta ya yi ƙari a kan haka, bal ma abun da ya fi falala shi ne ya yi cikin ƙasa da hakan. 8. Ya shaidanta mutum biyu musulmai adilai a kan...

BENEFITS OF WALKING

Did you know? ▪️Both the legs together have 50% of the nerves of the human body, 50% of the blood vessels and 50% of the blood is flowing through them. *Walk* ▪️ It is the largest circulatory network that connects the body.  *So Walk daily* ▪️Only when the feet are healthy then the convention current of blood flows , smoothly, so people who have strong leg muscles will definitely have a strong heart. *Walk* ▪️Aging starts from the feet upwards. *Walk* ▪️As a person gets older, the accuracy & speed of transmission of instructions between the brain and the legs decreases, unlike when a person is young. *Please Walk* ▪️In addition, the so-called Bone Fertilizer Calcium will sooner or later be lost with the passage of time, making the elderly more prone to bone fractures.  *WALK* ▪️Bone fractures in the elderly can easily trigger a series of complications, es...